Tuesday, March 3
Shadow

Matar nan da ta zargi Ministan ayyuka, David Umahi da neman su yi soyayya duk da tana da aure kuma yaki biyanta kudin aikin da ta masa, ta wallafa hotunan manyan mutanen da ta yi aiki tare dasu

Matarnan data zargi Ministan ayyuka, David Umahi da kin biyanta kudin aiki da ta masa, sannan ya nemi su yi soyayya duk da yasan tana da aure, ta wallafa hotunan manyan mutanen da tawa aiki a baya.

Ciki kuwa hadda tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.

Da sauran manyan mutane da aka gani a hotunan data wallafa.

Matar dai tace shekaru 12 kenan tun da tawa David Umahi aiki amma yaki biyanta hakkinta.

Karanta Wannan  Sabuwar kungiyar dake ikirarin Jìhàdì me suna Làkùràwà ta karbe iko da kananan hukumomi 5 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *