Wednesday, March 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin dan fafutukar neman kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa yanawa APC yakin neman zabe ya dauki hankula

An ga Sunday Igboho, dan fafutukar kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa da yayi kaurin suna a shekarun baya yanawa jam’iyyar APC yakin neman zabe.

A lokacin Mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Sunday Igboho tserewa yayi daga Najeriya saboda ana shirin kamashi da ake

Amma yanzu ya dawo ya shiga cikin ‘yan siyasa na APC.

Musamman Inyamurai na ta suka suna cewa me zai sa a bar Sunday Igboho na yawo yayin da aka tsare Nnamdi Kanu.

Karanta Wannan  EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *