Friday, May 1
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yana ta shan yabo saboda yanda ya goya mahaifiyarsa a baya yake dawafi da ita a dakin ka’aba

Wannan wani bawan Allah ne da ya dauki Mahaifiyarsa a gadon bayansa yake dawafi da ita a dakin Ka’aba.

Da yawa sun sanya masa Albarka inda wasu kuma suka rika zubar da hawaye.

Karanta Wannan  Karfin Hali kawai nike ina yin Fim, Yanzu haka ana neman Miliyan 2 dan yimin aikin ciwon zuciya>>Inji Tahir Fage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *