Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matan sojojin da aka kama da zargin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki suka fito zàngà-zàngà

Matan sojojin da aka kama da zargin cewa sun shirya yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki sun fito zanga-zanga.

Sun fito inda suka rika bayyana damuwarsu bisa jagorancin Omoyele Sowore.

Sowore ya bayyana cewa da yawa iyalan sun ce babu wata maganar juyin mulki da mazajensu ke da hannu akai.

Kawai wasu manyan sojoji ne ke son farantawa shugaban kasa rai.

https://twitter.com/i/status/2029936108570636762
Karanta Wannan  Matashi dan Fafutuka ya bace a Jigawa biyo bayan wallafa hotunan tallafin da shugaban karamar hukumar Roni ya bayar na Baro da jarkokin dibar ruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *