Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Inda Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta yi karatun Qur’ani amma da yawa sun ce sun yi mamaki tun a Bismillah tana da gyara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta wallafa Bidiyo ta tana karatun Qur’ani a shafinta na Tiktok.

Saidai da yawa sun bayyana mamaki inda suka ce tun a Bismillah tana da gyara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up yasa Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai wai ya gani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *