Saturday, March 7
Shadow

Kai Duniya, Kalli Bidiyon: Ya aikata abinda bai kamata ba da mahaifiyar abokinsa har ta dauki juna biyu

Wannan wani matashine a garin Jibia na jihar Katsina da aka kama ya aikata abinda bai dace ba da mahaifiyar abokinsa.

Lamarin har ya kai ga ta dauki juna biyu.

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ce ta kamashi ranar 17 ga watan Ramadana kuma ya amsa laifinsa.

Lamarin ya jawo mamaki da Allah wadai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Babban Burina shine in zama Sanata, Zan Fito takara kuma babu wanda ya isa yasa in janye>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *