Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh Al-amin ya goya matarsa da ya dauki hankula

Wannan Bidiyon Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ne inda aka ga ya goya matarsa, Maryam.

A Bidiyon, an ji yana fadin ansha ruwa.

Karanta Wannan  Bamu san da zaben kiranye da akewa Sanata Natasha Akpoti ba>>Inji INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *