Saturday, May 16
Shadow

Kalli Bidiyon: A yanda majalisa take a yanzu, da ita da babu duk dayane, Bamu da amfani>>Inji Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno yace da majalisa da rashinta duk dayane a yanzu.

Yace dalili kuwa, shine basa yin aikin da ya kamata su yi.

Sanata Ndume yace laifin ba nasu bane su kadai amma suma dai a yanzu basu da wani amfani kuma yana fadin hakanne duk da yasan cewa yana cikin majalisar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina kiran a bude jam'iyyar Sunnah, A tsayar da Sheikh Bala Lau, Sheikh Sani Yahya Jingir ko Sheikh Kabiru Gombe takarar shugaban kasa>>Inji Dr. Jamilu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *