Friday, May 1
Shadow

Kalli Bidiyon: shima yace baya son shinkafar da APC ta bashi tallafin Ramadana

Da alama, Tunanin ‘yan Najeriya ya fara canjawa.

Dan kuwa a yanzu ana ta samun rahotanni dake cewa, ‘yan Najeriyar da yawa na kin karbar tallafin shinkafar da ake basu.

Wannan ma wanine da dan siyasa ya bashi tallafin shinkafa amma yace baya so.

Karanta Wannan  Kalli Abincin da ake baiwa sojojin Najeriya, sun koka ba naka ko kifi a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *