Friday, May 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni ‘yar Kano ce sunana Farida Saleh, Jesus ya zo min a mafarki ya bani Baibuk shiyasa na yi ridda na koma Kirista

Wannan matar me suna Farida Saleh daga jihar Kano, tace ta yi riddah ta koma Kirista ne bayan da Jesus ya zo mata a mafarki ya bata Baibul.

Tace da farko data ganshi ta nunawa ‘yan gidansu amma suka ce ta haukace ne dan har gidan mahaukata sai da aka kaita.

Tace amma daga baya aka kyaleta.

Karanta Wannan  Biyo bayan shawarar da Dr. Ahmad Gumi ya bayar, Gwamnatin tarayya tace ta fara magana da kasar Turkiyya dan su taimakawa Najeriya magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *