Monday, November 2
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda tace taga sunan Allah a jikin Doyar da take yankawa

Wannan wata mata ce data ce ta ga sunan Allah a jikin doyar da take yankawa.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa take mamakin faruwar lamarin.

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@kurnamakeup/video/7616370869559987477?_r=1&_t=ZS-94eQZlbzIpN
https://www.tiktok.com/@kurnamakeup/video/7616370869559987477?_r=1&_t=ZS-94eQZlbzIpN
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami sanye da kananan kaya inda ake cewa ya dawo dan Saurayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *