Saturday, May 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Motar Alfarma da aka ga mawakin Najeriya Asake a ciki a kasar Saudiyya inda yake aikin Umrah ta dauki hankula

An hangi mawakin Najeriya, Asake a cikin wata motar Alfarma a kasar Saudiyya inda yake Aikin Umrah

Da yawa sun bayyana cewa a ko ina babba, babba ne.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Dan gidan tsohon Shugaban kasa, Yusuf Buhari ya fito takarar Siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *