Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda wasu Yarbawa ke wata kalar Sallah da ba’a taba ganin irinta ba

Wannan wasu Yarbawa ne dake wata Kalar Sallah wadda Ruku’u kadai suke yi suna fadar la’ilaha Illallah

Kalar Sallar ta dauki hankula inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

https://twitter.com/i/status/2032814577885298815
Karanta Wannan  An naushi wani ya mùtù yayin da ya je rabon fada a jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *