
Khalifa ya bayar da labarin yanda wani da ya je aikin Umrah dan Najeriya a kasar Saudiyya cikin watan Azumin Ramadana aa kamashi yana aikata Alfasha da wata mata.
Yace matar irin masu biyo mutanene suna sayar musu da abu, shine aka barshi da ita a daki, kawai sai dawowa aka yi aka gansu Turmi da Tabarya.
Yace abin akwai takaici.