Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Me baiwa shugaba Tinubu shawara a kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da Minista Hannatu Musa Musawa akan keken Doki suna Annashuwa a kasar Ingila ya dauki hankula

An hangi me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu tare da minista, Hannatu Musa Musawa akan keken Doki a kasar Ingila suna annashuwa.

Suna cikin tawagar shugaban kasa, Bola Ahmad da ta je kasar Ingila inda yake ziyarar aiki.

Wasu dai sun ce hakan bai dace ba lura da yanda Najeriya ke fama da matsalar tsaro.

@arewacontinental

(NSA), and Hannatu Musa Musawa, Nigeria’s Minister of Arts, Culture and Creative Economy, were also present at Windsor Castle today.

♬ original sound – arewacontinental
Karanta Wannan  Nice wadda aka fi tattauna batunta a kafafen sada zumunta a Arewa, dan haka duk wanda yasa ya taba yin magana akai na amma bai yi magana akan daliban jihar Kebbi ba, Na Zhaghi Babansa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hussain

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *