Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Sarkin Ingila yayi bankwana da shugaba Tinubu

Bayan kammala ziyarar aikin da ya je yi kasar Ingila, Sarkin Ingila, King Charles ya yi bankwana da shugaba Tinubu da matarsa, Remi Tinubu.

https://twitter.com/i/status/2034590329593049506

Ana tsammanin nan ba da jimawa ba, shugaba Tinubu zai kamo hanyar dawowa gida Najeriya.

Karanta Wannan  Ƙungiyar Kiristoci ta CAN Ta Nemi Haɗin Gwiwar Shiga Ayyukan Hisbah, Don Magance Baɗala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *