Tuesday, May 19
Shadow

Kamfanin MTN sun biya Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Naira Miliyan dari hudu da Arba’in da biyu kasancewarsa daya daga cikin masu gudanarwa na kamfanin

Rahotanni sun bayyana cewa, Kamfanin Sadarwa na MTN sun biya me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Naira Miliyan 442 a shekarar 2025.

An biyashi kudinne kasancewarsa daya daga cikin masu gudanarwa na kamfanin na MTN.

Hakan na kunshene a cikin bayanan yanda MTN din suka gudanar da hadahadar kasuwancinsu da suka fitar.

A shekarar 2024, MTN sun biya Sarki Sanusi Naira Miliyan N412.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Inda aka ji Tsohon Ministan shari'a Abubakar Malami na cewa, ya rabar da motoci 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *