
Wannan wani magidanci ne da ya koka cewa, ya auri matarsa tsawon shekaru 10 suna zaune a gidan haya ashe tana da gidaje bai sani ba.
Ya bayyana cewa abin takaici shine matar sa ce ta mallaki gidan hayar da suke zaune ashe ita yake biya kudin haya bai sani ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dasu a wani gidan watsa labarai.