Thursday, May 7
Shadow

Idan baku son YqQi ya barke a kasarnan to kawai ku zabi shugaba Tinubu a 2027>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Mawakin kudu, Portable ya bayyana cewa, idan ‘yan Najeriya basu son yaqi ya barke a kasarnan to kawai su zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Yace APC ta bashi aiki kuma shima kwanannan zai raba shinkafa da sauran kayan abinci.

Karanta Wannan  "Ba na yin TikTok" — Natasha ta karyata bidiyon da aka nuna ta na rawar waƙar Rarara ta ‘Omo Ologo’

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *