Wannan yanda wasu Turawa ne suka shiga masallaci a kasarsu yayin da ake tsaka da sallah.
Sun tsaya a baya inda suke jiran a kammala sallar su Karbi Kalmar shahada.
Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.