Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan magidancin ne yayi Bidiyon da ya fi daukar hankali a wannan sallar

Wannan magidancin shine yayi Bidiyon da rahotanni sun bayyana ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Bidiyon nashi an ganshi tare da ‘ya’yansa da matarsa suna cin naman sallah suna wata kalar waka da ba’a san me suke cewa ba.

Saidai wasu hankalinsu ya kai kan ‘ya’yansa inda suke cewa shin wai duka ‘ya’yansa ne?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abin Kunya: Kakakin majalisar jihar Adamawa wanda dan APC ne ya je kauyensu wajan taron siyasa yace Najeriya, yana tsammanin za'a ce sai Tinubu, sai jama'a suka ce sai Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *