Sunday, May 10
Shadow

Shekaruna 26 a Musulunci amma na yi ridda na koma Kirista saboda Qur’ani ya fadi karamomin Annabi Isa(AS) da yawa wanda bai fada akan sauran Annabawa ba>>Inji Wannan matashiyar

Wannan wata matashiyace data ce shekarunta 26 a matsayin Musulma amma ta yi ridda ta koma Kirista.

Tace dalilinta shine ta gani a Qur’ani an yabi Annabi Isa(AS) fiye da kowane Annabi.

Karanta Wannan  Har yanzu akwai Talauci sosai a Najeriya, dan kuwa mutane da yawa har yanzu basu amfana da mulkin Tinubu ba>>Inji Hukumar IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *