Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun sake komawa gidan Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami a yau

Rahotanni daga Abuja na cewa, EFCC sun sake komawa gidan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami dake Abuja.

Rahotanni yace EFCC sun je gidan ne a motocin bas guda 5 inda suka kulle layin gidan na Malami sannan sun hana kowa wucewa.

A jiya ma dai EFCC sun je gidan Abubakar Malami inda suka kulle wasu gidajen sa da guraren kasuwancinsa.

Karanta Wannan  Matasa sun fito zanga-zangar adawa da tsare-tsaren gwamnatin Tinubu duk da gargadin 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *