Saturday, June 27
Shadow

Maganar komawar Gawuna Kwankwasiyya na shirin tabbata, ji kalman Yabo sa Kwankwaso ke gaya ma gawunan

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya jinjinawa Gawuna sosai a yayin da tawagar gawunan suka je masa gaisuwar Sallah.

An ji Kwankwaso na fadar cewa Gawuna kwamishinansa ne me daraja kuma yanda yake girmamashi tun yana gwamna har yau bai canja ba.

Sannan yace Gawuna bai taba fadar wata magana mara dadi akansa ba.

Rade-radi dai sun yi yawa akan cewa, Gawuna na shirin komawa Kwankwasiyya inda Ake tsammanin Kwankwason zai tsayar dashi takarar gwamna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Duk Duniya babu Munafiqi wanda ke fadar Allah a baki amma babu shi a zuci kamar Bahaushe>>Inji Mawaki Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *