
Jarumar Fina-finan Hausa me suna Auta tawa masana’antarsu Tonon Silili inda tace duka manyan da yaransu da producers duk ‘yan iskane in banda ‘yan kadan.
Tace manyan masu yin fina-finai wanda fina-finan su yanzu ake yayi da yawansu idan zasu tona musu asiri, mutane ba zasu gansu da mutunci ba.
Ta yi gargadin masu tsokanarta su daina idan ba haka ba zata yi tonon Asiri da kiran suna wanda ba zaiwa kowa dadi ba.