Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘Yan kudu suka fara sarrafa Robobi zuwa man fetur yayin da ake tsaka da matsalar tsadar man fetur

Wani yanki a kudancin Najeriya sun fara sarrafa roba inda suke mayar da ita zuwa man fetur.

Hakan na zuwane yayin da man fetur din yayi tsada sosai.

Karanta Wannan  Allah Sarki: 'Yan Tàwàyèn Hòùthì daga kasar Yèmèn sun zama na farko a Duniya da suka goyi bayan Ìràn ba da baki ba, yanzu haka sun cillawa Israyla makami kuma Israylan ta kasa tareshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *