
Malamin Addinin Islama, Malam Musa Asadussunnah ya bayyana cewa akwai fatawoyi akan guraren da ya kamata mutum ya kalla a jikin matar da zai aura.
Yace wata fatawar tace idan mutum ya je wajan matar da zai aura ta saka Hijabi, da Niqabi da safar hannu data kafa.
Yace wata fatawar kuma tace zai iya ganin ko ina in banda gaban matar.