Bidiyon ya bayyana yanda aka rika rabawa mutanen da suka je babban taron jam’iyyar APC na kasa da aka yi a Abuja Naira 5000.
Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa suka rika Allah wadai da lamarin.