Thursday, November 12
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar canji ta Gwamnati a yau, Litinin, 30 ga watan Maris ana sayen dalar akan Naira ₦1,382.18 ne.

A ranar Juma’a data gabata, an kulle kasuwar da farashin Naira ₦1,384.25 wanda hakan ke nuna darajar Naira ta dan farfado da kaso 0.15 cikin 100.

A kasuwar bayab fage kuwa dake Legas, Abuja da Kano, farashin dalar ya kai Naira ₦1,405 zuwa Naira ₦1,420 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kai Duniya, Wai Yaushe Hausawa suka lalace haka? Bidiyon Tsyràìchy na wannan matashiyar Saurayinta na aikata Abinda bai dace ba da ita ya karade kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *