Saturday, June 27
Shadow

Dalilin da yasa duk da zuwan sojojin Amurka Najeriya ba’a fara ganin habakar tsaro ba>>Injin Hukumar sojoji Najeriya

Hukumar sojojin Najeriya ta baiwa ‘yan Najeriya hakuri saboda rashin ganin canji a harkar tsaro duk da zuwan sojojin Amirka.

Me magana yawun hukumar Major General Micheal Onoja ne ya bayyana hakan a wata ganawa da manema labarai.

Yace sojojin na Amirka suna aikin bayar da bayanan sirri ne amma basa yaki.

Yace ‘yan Najeriya su yi hakuri sai a hankali za’a fara ganin Chanji.

Karanta Wannan  Ji Abinda magidanci yawa mahaifiyar matarsa bayan da matar tace sai ya saketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *