Saturday, June 27
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke ta tambayar ina yake kamin ta bar Duniya

Wani tsohon Bidiyon na mahaifiyar tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana inda aka ji tana tambayar yana ina?

An dauki Bidiyon ne tun lokacin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na Gwamnan Kaduna inda aka ji ana gaya mata cewa yayi tafiyane.

Wasu sun rika bayyana cewa idan dai tafiya ta ‘yan kwanaki zasu sa Mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta rika tambayarsa akai-akai inaga kwanaki 40 da yayi a hannun jami’an tsaro?

Da yawa sun ce hadda wannan ya kara saka mata damuwa da ciwo kamin rasuwarta.

https://twitter.com/i/status/2040296535485796853
Karanta Wannan  Labarin Zuciya, A Tambayi Fuska: Ko dai Bata so ne?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *