Friday, June 26
Shadow

Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana abokan sana’arsa da suka mai kyauta, ciki hadda jarumar data bashi Naira Miliyan 1

Tauraron fina-finan Hausa Tahir Fage ya bayyana cewa abokan sana’arsa da yawa ne suka taimaka masa musamman lokacin yana kwance bashi da lafiya.

Ya bayyana cewa akwai wata jaruma naira Miliyan 1 ta aika masa kyauta amma tace kada ya fadi sunanta, duk da wasu na fassara cewa Momi Gombece.

Hakanan ya bayyana cewa Ali Nuhu da Zarah Diamond suma sun taimaka masa sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ko ka yadda ko baka yadda ba, Bola Ahmad Tinubu shine Shugaban kasa kuma shine ja gaba>>Inji Sheikh Kabir Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *