Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwankwaso mu gaya maka ko mu bari Duniya ta gaya maka? Cin amanar da Gawuna zai maka ba’a taba maka irinta ba>>Inji Hadimar Gwamnan Kano, Maryam Jan Kunne

Hadimar gwamnan jihar Kano, Kuma tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Jan Kunne ta bayyana cewa shin su gayawa Kwankwaso gaskiya ko su bari Duniya ta gaya masa?

Tace irin cin amanar da Gawuna zaiwa Kwankwaso ba’a taba masa irin ta ba.

Tace shima sai ya hanashi shiga Kano kamar yadda Ganduje ya masa.

Karanta Wannan  Zuwan wakilin kasar Amurka jihar Benue kadai ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *