Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Rabon Taliyar Yakin neman zabe ta shugaba Tinubu a coci ya jawo cece-kuce

Kiristoci da yawa ne ke Allah wadai da kai Taliyar yakin neman zabe ta shugaba Tinubu coci inda aka rika rabawa mutanen cocin.

Da yawa sun bayyana cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sanata Natasha Akpoti ta wallafa Lambar wayarta ga masu son kiranta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *