Sunday, April 5
Shadow

Tinubu ya gayamin yayi makarantar Allo, kuma ni na hanashi kaiwa Qasar Nijar Khary, Sannan ni nasashi ya kyale Dangote yayi matatarsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana amfanin gwamnatin Muslim Muslim.

Yace shine ya je ya hana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kaiwa Qasar Jihar Khary.

Ya bayyana cewa kuma shine ya baiwa Shugaba Tinubu baki ya kyale Dangote ya ci gaba da matatar mansa.

Yace kuma Tinubu ya gaya masa cewa yayi makarantar Allo.

Karanta Wannan  Manufar Amurka akan Najeriya ta fara Fitowa Fili: Dan majalisar Amurka dake gaba wajan Zuga Trump akan Najeriya, Riley Moore yace abinda suke so da Shugaba Tinubu a yanzu shine ya Karfafa Alaka da Amurkar Tunda yace ba gaskiya bane maganar cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *