Sunday, April 5
Shadow

Wahala bata Qisa kuma bata dawwama har abada ku ci gaba da dauriya, dadi na nan zuwa>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayana cewa ‘yan Najeriya su kara dauriya saboda wahala bata dawwama Har Abada.

Ya bayyana hakane a sakon da ya fitar na bikin Easter ta bakin me magana da yawunsa, Mr Stanley Nkwocha.

Yace babu gasar ds akewa gyara cikin jin dadi dan haka kowa dole sai ya nuna sadaukarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Abin takaici ne yanda aka baiwa 'yan mata 'yan kwallon Najeriya kyautar Naira Miliyan 160, kudin da har soja ya gama aikinsa in za'a hada duka abinda zai samu ba zai kai hakan ba>>Soja ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *