Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon mutanen da suka fita tarbar Abubakar Malami a ziyararsa ta farko jihar Kebbi tun bayan da EFCC suka sakeshi

Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya kai ziyara jiharsa ta Kebbi a karin farko tun bayan da EFCC suka sakeshi.

Malami ya samu tarba me kyau inda dubban mutane suka fito suka tarbeshi.

Karanta Wannan  Kaine Zabin Kanawa a 2027, Jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta baiwa shugaba Tinubu tabbaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *