Tuesday, April 7
Shadow

A karshe dai: Ainahin dalilin da yasa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC ya bayyana

Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta inda ake bayyana ainahin dalilin da yasa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC.

Rahoton yace akwai rade-radin dake yawo cewa, Kwankwaso na shirin canja Abba a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP.

Dalili kenan da yasa Abban ya yi gaggawa ya koma jam’iyyar APC dan samun Tikitin takara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda aka kama wani mutum Turmi da Tabarya yana làlàtà da matar aure me ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *