
Wasu barayin mashin sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka gansu sun sace mashin a Danladi Nasidi Kano.
Barayin mashin din da Bidiyon su ke ta yawo an ga wani matashi ne da wani da ya fara manyanta.
Da yawa dai na ta kiran cewa a yi ta yadawa har a gansu.