Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dr. Hussain Kano ya hada hotonsa da fati Nijar ta dora hannu akan kirjinsa

Tauraron me fadakarwa a kafafen sada zumunta, Dr. Hussain Kano wanda a baya ya sha sukar ‘yan fim, amma yanzu ya kamu da soyayyar mawakiya, Fati Nijar yayi wani hadin hoto da Fatin wanda ya dauki hankula.

An ga hoton da ya hada, Fati ta dora hannu akan kirjinsa.

Sannan an ga wani Bidiyon da ya wallafa yana fadin cewa, akan Fati zai iya batawa da kowa.

Karanta Wannan  Yadda Mala’iku Suka Kai Ni Aljannah Har Na Gana Da Tsohon Abokina Kafin Na Dawo, Inji Godwin Ugeelu Bayan Gawarsa Ta Miƙe A Jihar Nassarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *