Wednesday, September 2
Shadow

Haduwata ta farko da Atiku ya bani kyautar Naira Miliyan 20>>Inji Fati Muhammad

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta bayyana cewa, ta hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kuma ya bata kyautar Naira Miliyan 20.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita, wadda Ali Jita ya jagoranta.

Saidai tace kudin bata yi wani abun azo a gani dasu ba yawanci mutane ta rika saiwa kyautuka.

https://www.tiktok.com/@amanardondaalbishir/video/7626912177827400981?_r=1&_t=ZS-95RhhfRixJB

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yar kasuwa 'yar Najeriya data je siyayya kasar China ta yanke jiki ta rigamu gidan gaskiya daga zaune

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *