Wednesday, April 15
Shadow

Da Duminsa: Ministan Tsaro, Christopher Musa ya fadi sunan masu daukar nauyin Tshàgyèràn Dhàjì

Ministan Tsaro, Christopher Musa ya bayyana cewa yana zargin ‘yan siyasa na bangaren adawane ke daukar nauyin matsalar tsaro a kasarnan.

Ya bayyana cewa suna yin hakanne kawai dan su nuna cewa Gwamnati ta gaza.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Arise TV.

Yace idan aka lura duk idan zabe ya karato sai kaga matsalar tsaro tana ta’azzara.

Yace ba sai mutum yabi ta wannan hanyar ba sannan zai samu mulki.

Karanta Wannan  A karshe dai shugaba Tinubu ya sakawa sabbin dokokin Haraji hannu, Ji Bayani dalla-dalla abinda suka kunsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *