Friday, June 26
Shadow

Allah me Iko:Kalli Bidiyon yanda dandazon kudan zuma ya mamaye wasu sassa na kasar Israyla

Rahotanni daga kasar Yahudawan Israyla na cewa wasu dandazon kudan zuma sun bayyana inda aka ga sun mamaye wasu sassa na kasar.

Bidiyon faruwar lamarin ya mamayr kafafen sadarwa inda mutane ke ta muhawara akai.

Wasu dai sun rika danganta abin da cewa, kamun Allah ne, wasu kuma suka ce sakayya ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sultan Abdulrazaq Yace 'yan unguwar su ta Dorayi da suke cewa basa son gidan shirya fim daya gina, babu fada, kawai su sayi gidan zai sayar musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *