Friday, April 17
Shadow

‘Yan Arewa bayin Allah ruwa Kwata suke sha, sai da Peter Obi ya tausaya ya je ya gina musu fanfon burtsatse sannan suke samun ruwan sha me kyau>>Inji Wannan masoyiyar Peter Obin

Wata masoyiyar Peter Obi ta dauki hankula bayan data bayyana cewa kamin shigar Peter Obi Arewa, Mutanen Arewa, Ruwan Kwata suke sha.

Tace zuwan Peter Obi ne har ya ginawa ‘yan Arewa fanfon Burtsatse.

Tace abin ban tausai, bata taba tunanin akwai mutane irinta masu shan ruwan kwata ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bazan baku ko sisi ba amma na muku Alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *