Friday, April 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani sanata dan jam’iyyar APC a jihar Naija ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa

Wannan wani sanata ne da ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa a jihar Naija.

Sanatan dan jam’iyyar APC ne, a Bidiyon da ya karade kafafen sada zumunta, An ganshi zagaye da jami’an tsaro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta kutsa cikin majalisar Dattijai da karfin tsiya bayan da aka hanata shiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *