Tuesday, April 21
Shadow

Kalli Bidiyon: A yaune Nafiu Bala Gombe ke gudanar da baban taron Jam’iyyar ADC tsagin da yake shugabanta amma babu kowa a wajan

Rahotanni sun ce a yaune Nafiu Bala Gombe yake gudanar da babban taron jam’iyyar ADC tsaginsa inda zasu zabi shuwagabannin jam’iyyar.

Saidai Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta aun nuna cewa babu kowa a wajan taron

Wasu rahotanni sun ce har Naira Dubu hamsin ake baiwa duk wanda ya yadda zai je wajan taron amma duk da haka babkowa.

Karanta Wannan  An kai Jami'an tsaro na musamman jihar Benue bayan munanan hare-hare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *