
Wannan Bidiyon na mutanen jihar Kwara sunawa dan majalisarsu ihun bamaso ya dauki hankula sosai.
Dan majalisar me suna Ahmed Saba ya je dan ganawa da mutanen mazabarsa inda su kuma suka rufeshi da ihun basayi.
Rahotanni sun ce an masa hakane saboda rashin kyautatawa mutanen mazabar tasa.