
Bidiyon wajan wani taron siyasa a Kano inda aka ga wata mata a tsakiyar maza tana tafiya da kyar ya dauki hankula.
A Bidiyon wasu sun rika kokarin baiwa matar kariya amma da yake mutane sun yi yawa, haka aka rika kutsawa da ita tsakanin mutane ba dadi.
Da yawa dai sun ce siyasa ba ta mata bace.