Tauraruwar Tiktok, Maryam Gombe ta gargadi mutanen Daura da cewa kada su zabi dan tsohon Shugaban kasa, Yusuf Buhari a matsayin dan majalisa.
Tace idan suka zabeshi zasu yi dana sani saboda abinda babanshi yayi, shine zai yi