Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Amarya ta rike mahaifinta tana kuka a yayin da akw shirin kaita dakin Mijinta

Wannan wata Amarya ce data rike mahaifinta tana kuka a yayin da ake shirin kai ta dakin mijinta.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai inda wasu suka tausaya mata.

Karanta Wannan  An Cè Katsìna Ba Korafi, Amma Sai Ga Shì 'Yan Binďiģa Suñ Tare Hanýar Kànkara Da Rana Tsaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *